<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>384</hymn_number>
<title>Ba Za Ka Yi Sujada Sai Ga Allah LW384</title>
<lyrics>[V1]
 1) Ba za ka yi sujada sai ga Allah.
 M'm, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu.

[V2]
 2) Ba za ka yi kowane tsafi ba.
 M'm, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu.

[V3]
 3) Ba za kama sunan Allah banza ba.
 M'm, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu.

[V4]
 4) Ba za ka yi aikin ran lahadi ba.
 M'm, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu.

[V5]
 5) Ba za ka rena iyayenka ba.
 M'm, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu.

[V6]
 6) Ba za ka yi kisa, in ji Allah ba.
 M'm, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu.

[V7]
 7) Ba za ka yi zina, in ji Allah ka.
 M'm, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu.

[V8]
 8) Ba za ka yi sata, in ji Allah ba
 M'm, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu.

[V9]
 9) Ba za ka yi shaidar zur kan kowa ba.
 M'm, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu.

[V10]
 10) Ba za ka yi kyashin samun wani ba,
 M'rn, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu.

[V11]
 11) Ko kaɗan mu ne mun bi Yesu.
 M'm, ko kaɗan, mu ne muna bin Yesu.</lyrics>
</song>